Browsing Category
Afirka
Gobara a Masar: Mutane 38 Ne Suka Jikkata A Wata Gobara Da Ta Tashi A Rukunin…
Wata babbar gobara da ta tashi a rukunin 'yan sanda a Masar ta raunata a kalla mutane 38, kamar yadda jami'an…
Rwanda Ta Yi Watsi Da Yarjejeniyar Hijira Ta Burtaniya
Kasar Rwanda ta yi watsi da kalaman da babban kwamishinan ya yi a asirce, wanda ya soki matsayin Birtaniya kan…
Shugaban Ghana Ya Yi Kira Akan Dorewar Damar Dimokaradiyya
Shugaban Ghana, Nana Akufo-Addo, ya yi kira ga jama'a da gwamnatoci a ECOWAS da su kara kaimi wajen tabbatar da…
Matan Afirka A Kafafen Yada Labarai Sun Gudanar Da Taron Shekara-shekara
Matan Afirka A Kafafen Watsa Labarai, AWiM da Cibiyar Watsa Labarai ta Fojo a ranar Laraba sun gudanar da Taron…
Jakadan Faransa Ya Tashi Daga Nijar Bayan Musayar Kalamai
Kasashen biyu dai sun kasance aminan juna har sai da aka hambarar da shugaba Mohamed Bazoum a watan Yuli.
…
Daruruwan Almajirai Da Ambaliyar Ruwa A SA Aka Ceto
An ceto yaran makaranta da dama bayan ambaliyar ruwa da ya mamaye su a wani wurin shakatawa na tsawon kwanaki uku a…
Hukumar Mulkin Kasar Mali Ta Dage Zaben Shugaban Kasa
A ranar litinin ne hukumar mulkin kasar Mali ta sanar da dage zaben shugaban kasar da aka shirya gudanarwa a watan…
Faransa Za Ta Janye Sojojin Ta Daga Janhuriyar Nijar
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da cewa Faransa za ta kawo karshen zanan sojojin ta a Janhuriyar Nijar…
UNGA: Habasha Ta Yi Kira Da A Sabunta Hadin kan Duniya
Mataimakin fira ministan kasar Habasha Demeke Mekonnen Hassen ya yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na…
UNGA: Burkina Faso Ta Yi Gargadi Game Da Irin Yanayin Da Libya Ke Ciki A Nijar
A cikin jawabin da ya dauki tsawon kusan mintuna 40 da ya gabatar cikin kakkausar murya, karamin ministan kasar…