Browsing Category
siyasa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC Zata Sake Gudanar Da Zabe A Wasu Sassan…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayar da umarnin sake gudanar da zabe a wasu gundumomin jihar Kogi,…
Usman Ododo Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Kogi
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana Usman Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben…
An Fara Kidayar Kuri’a A Jihar Bayelsa
An fara tantancewa da kidayar kuri'u a rumfunan zabe da dama a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa.
A…
Jihar Imo: Zaben Gwamnan Jihar Masu Zabe Sunyi Karanci
An samu rahoton karancin fitowar masu kada kuri’a a zaben gwamna da za a yi ranar 11 ga watan Nuwamba a jihar Imo…
Tsohon Shugaban Kasa Ya Roki Majalisar Dokoki Ta Kasa Ta Hana Zaben Fidda Gwani
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan ya roki majalisar dokokin kasar da ta hana gudanar da zabukan…
AIG Ya Bayyana Gudanar Da Zaben Gwamnan Jihar Bayelsa Cikin Lumana
Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya mai kula da harkokin zabe a jihar Bayelsa da ke Kudancin Najeriya,…
Zaben Gwamnan Jihar Kogi: An Fara Zabe A Lokoja
An fara gudanar da zabe a zaben gwamnan jihar Kogi.
Kayayyaki da ma'aikata sun isa wasu rumfunan zabe…
Masu Zabe A Bayelsa Sun Fara Gudanar Da Zabe
Al'ummar jihar Bayelsa mai arzikin man fetur da ke yankin Neja Delta a Najeriya na gudanar da zaben sabon gwamna a…
Jirgin Ruwa Dauke Da Jami’an Zabe Da Kayayyaki Sun Kife A Jihar Bayelsa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa reshen Jihar Bayelsa a Kudancin Najeriya ta tabbatar da cewa wani jirgin ruwa…
‘Yan Sanda Sun Tura Sama Da ‘Yan Sanda 40,000 Domin Zaben Gwamnan Jihar Kogi
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kogi, CP, Bethrand Onuoha ya ce an tura sama da ‘yan sanda 40,000 a fadin jihar.…