Browsing Category
siyasa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) Ta Gabatar Da Takaddar Takarar Zaben Wakilin…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gabatar da takardar shaidar cin zabe ga Tafida Abbas, ‘yar shekara…
Dan Majalisa Ya Kaddamar Da Aikin Jinya Kyauta Ga Mazabu 1,500
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Bungudu da Maru na jihar Zamfara, dan majalisar wakilai Abdulmalik…
Kakakin Majalisa Yayi Alkawarin Inganta Dokar Zabe Na 2027
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Hon. Abbas Tajudeen, ya ce majalisar ta 10 za ta yi kokarin samar da…
Ministan Yada Labarai Ya Kalubalanci Kalaman Gwamnonin PDP
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya, Mohammed Idris, ya yi kira ga gwamnonin jam’iyyar adawa…
Dangote Ya Kai Wa Kano Dauki Bayan Kiraye-Kirayen Jin Kan Al’umma Dauki
Shugaban gungun kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya yi alkawarin tallafa wa shirye-shiryen gwamnati don…
‘Yan Majalisun Jihar Oyo Sun Bukaci Gwamnati Da Ta Haramta Amfani da stryrofoams
Majalisar dokokin jihar Oyo ta yi kira da a haramta amfani da stryrofoams domin hidimar abinci, ajiya da sauran…
Sake Zaben Zamfara: Shinkafi Ya Yi Kira Da A Kwantar Da Hankalin Su Sakamakon Zabe
Wani jigon jam’iyyar APC, Dakta Sani Shinkafi, ya bukaci al’ummar mazabar Shinkafi da ke jihar Zamfara ta Arewacin…
INEC Za Ta Gudanar Da Karin Zabe A Taraba
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta shirya sake gudanar da zabe a jihar Taraba da kuma sabon zabe a…
Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Sauke Shugabannin Kananan Hukumomi
Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris ya Sauke shugabanin kananan hukumomi da sakatarorin su,biyo bayan kammala…
Sanata Lawan Yayi Alhinin Rasuwar Tsohon Gwamnan Yobe, Sanata Abba Ibrahim
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan, ya jajanta wa iyalai da al'ummar Yobe, bisa…