Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Cefanar Da Takardar Digiri: Najeriya Ta Kaddamar Da Kwamitin Bincike
Gwamnatin Najeriya ta hannun ma'aikatar ilimi ta tarayyar Najeriya ta kaddamar da wani kwamitin bincike na mutum…
Ku Ci Gaba Da Sadaukar Da Kan Ku – Babban Hafsan Sojoji Ya Yi Kira Ga Sojoji
Babban Hafsan Sojin kasa (COAS) Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ya yi kira ga sojojin runduna ta 82, sojojin…
Shugaban kasa Tinubu Ya Dakatar Da Ministar Agaji
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da dakatar da ministar harkokin jin kai da yaki da fatara, Dr Betta Edu,…
Tsohuwar Ministar Agaji Ta Isa Hedikwatar EFCC
Tsohuwar ministar harkokin jin kai, kula da bala’o’i da ci gaban al’umma ta Najeriya, Sadiya Umar-Farouq, ta isa…
Najeriya Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Hajji Na 2024 Da Saudiyya
Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON da ma’aikatar aikin Hajji da Umrah ta kasar Saudiyya sun rattaba hannu kan wata…
Najeriya Na Binciken Zargin Amfani Da Kudade Da Ma’aikatar Jin Kai Ta Yi
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa Mohammed Idris, ya ce gwamnatin Najeriya na gudanar da bincike…
Gwamnatin Najeriya Ta Amince Da Aikin Hajji Ga Jiragen Sama Na 2024
Gwamnatin Najeriya a hukumance ta amince da wasu kamfanonin jiragen sama guda uku da su yi jigilar mahajjata na…
Ma’aikatar Ayyuka Zata Yi Garambawul Ga Kwangilar Gini Da Kanfanoni Masu…
Ministan ayyuka na Najeriya, Sanata David Umahi ya ce ma'aikatar za ta duba duk wani aikin kwangilar gine-gine tare…
Shugaba Tinubu Ya Nada Sabbin Daraktocin Hukumar Tashar Jiragen Ruwa, NIMASA
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin manyan Daraktoci uku na Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta…
ICPC Ta Kaddamar Da Bincike Kan Badakalar Digiri Na Kwatano
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya, Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifukan da ke da…