Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Na Tsaya Na Gina Adalci Da Daidaita Nijeriya – Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce ya kuduri aniyar gina al’umma mai gaskiya da adalci yayin da ya ke shawo…
Ondo: Uwargidan Shugaban Kasa Ta Jajanta Wa Matar Marigayi Akeredolu
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta jajanta wa matar marigayi gwamnan jihar Ondo, Mrs Betty Akeredolu.…
Shugaban Rundunar Soji Ya Bukaci Sabbin Birgediya-Janar Da Su Dauki Mukamin A…
Babban Hafsan Sojojin Najeriya, COAS, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ya bukaci sabbin Birgediya-Janar da aka yi wa…
Hukumar Zaben Laberiya Ta karrama Farfesa Yakubu Na Najeriya
Hukumar Zaben kasar Laberiya, NEC, ta karrama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, Farfesa…
Barna: Hukumar Kula Da Jiragen Kasa Ta Najeriya Ta Yi Asarar Layukan Jirgin kasa…
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya NRC, ta ce ta yi asarar karafunan layin jiragen kasa sama da…
Jihar Ondo: Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabon Gwamna Aiyedatiwa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da sabon gwamnan jihar Ondo, Mista Lucky Aiyedatiwa, a jihar Legas, inda…
Yaran Da Basu Makaranta: Shugaba Tinubu Zai Magance Rashin Ilimi
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce dole ne Najeriya ta magance matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta ta hanyar samar…
Akeredolu: Ina Makokin Mai Yaki Kuma Mai Kare Gaskiya Mai Rashin Tsoro -Shugaba…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu.
…
Shugaba Tinubu Ya Yi Makokin Tsohon Kakakin Majalisa, Na’Abba
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana bakin cikin shi kan rasuwar tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar…
Jihar Kwara Ta Bayyana Alhinin Ta Game Da Rasuwar Gwamna Akeredolu
Gwamnan jihar Kwara kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) AbdulRahman AbdulRazaq ya bayyana alhinin shi…