Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Najeriya Ta Jaddada Kudirinta Na Magance Shan Taba Da Matasa Ke Yi
Ministar Matasa da Cigaban Najeriya, Jamila Ibrahim ta jaddada aniyar kasar na magance shan taba da matasa ke yi.…
Mataimakin Shugaban Majalisar Ya Nemi Taimako Domin Kalubalan Yanayi Na Afirka
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Hon. Benjamin Okezie Kalu, ya ce nahiyar Afirka na kan gaba wajen fuskantar…
Noma: Najeriya Ta Samu Tallafin Dala Biliyan
Bankin Raya Afirka (AfDB), Bankin Raya Musulunci (IDB) da Asusun Raya Aikin Noma na Duniya, sun kada kuri’ar dala…
Jonathan Ya Yi Kira Ga Tsofaffin Shugabannin Kasar Da Su Hada Kai Domin Yaye…
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya yi kira ga shugabannin siyasa da kuma musamman tsaffin…
Ministan Yada Labarai Yayi Kira Ga ‘Yan Kasa Su Gina Najeriya Bayan Hukuncin Kotun…
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a na Najeriya, Mohammed Idris ya yi kira ga dukkan jam'iyyun siyasa da…
Gwamna Radda Ya Kara Neman Halartar Sojoji A Jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Dakta Dikko Umar Radda, ya yi kira da a kara yawan sojoji a jihar.
Ya bayyana…
Kotun Koli Ta Kori Sabbin Shaidar Atiku Kan Shugaba Tinubu
Kotun Koli ta yi watsi da bukatar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gabatar…
Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Musa Aliyu A Matsayin Shugaban ICPC
Majalisar Dattawa ta tantance kuma ta tabbatar da nadin Mista Musa Aliyu a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da Cin…
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Gudummowar Naira Biliyan 18 Ga Iyalan Jarumai Da Suka…
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da tambarin tunawa da sojojin Najeriya na shekarar 2023 tare da…
Bangaren Noma: VP Shettima Ya Janyo Hankalin Masu Saka Hannun Jari Daga Waje
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya bukaci masu zuba jari daga kasashen waje da su zuba jari a fannin…