Browsing Category
Najeriya
Zaben Jihar Kogi: ‘Yan Sanda Sun Hana Jami’an Tsaro Raka VIP Zuwa Rumfunan Zabe
Yayin da ake gudanar da zaben gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba a yau a jihohi uku daban-daban (Bayelsa, Imo, da…
Shugaba Tinubu Ya Jajanta Rasuwar Manjo-Janar Aderonke Kale
Shugaba Bola Tinubu ya jajantawa iyalan Kale, da sojojin Najeriya, da kuma al'ummar likitocin Najeriya bisa rasuwar…
Zaben Gwamna Bayelsa: ICPC Ta Aike Da Ma’aikata Zuwa Jihohin Bayelsa, Imo, Kogi
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, ICPC, ta ce ta tura jami’an ta da za su sanya ido a zaben…
Shugaba Tinubu Ya Isa Kasar Saudiyya
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya isa Birnin Riyadh, Kasar Saudi Arabia domin halartar Taron Kolin Saudiyya da…
Najeriya Na Magance Kalubale A Bangaren Ma’adinai – Ministan
Ministan Ma’adanan Ma’adanai na Najeriya, Dr. Oladele Alake ya ce ana fuskantar cikas da kalubalen da ke kawo cikas…
Muryar Najeriya Za Ta Hada Kai Da Kungiyar Yada Labarai
Darakta Janar na Muryar Najeriya (VON), Jibrin Ndace ya bayyana aniyar shi ta hada gwiwa da wata kungiyar yada…
Hukumar Kididdiga Ta Kasa Zata Kaddamar da Na’urar Rijistar Jama’a Ta…
Shugaban Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC), Malam Nasir Isa Kwarra, ya ce nan ba da jimawa ba za'a kaddamar da tsarin…
Shugabannin Kafafan Yada Labarai Sun Taru Don Tattaunawa Kan Ajandar Shugaba…
Darakta Janar na Muryar Najeriya (VON), Malam Jibrin Baba Ndace, tare da wasu fitattun shugabannin kafafen yada…
Haɗin Gwiwar Ilimin Ƙasar Ingila Da Najeriya Don Sauƙaƙe Kalubalen Shiga Kashi 50%
Karamin Ministan Ilimi a Najeriya, Dakta Yusuf Tanko Sununu, ya bayyana cewa Shirin Samar da Ilimi ta Kasa da Kasa…
Kafofin Watsa Labarai Ababen Dogara Ne A Ci Gaban Kasa,” Inji Gwamnatin…
An bayyana Kafafen Yada Labarai a matsayin amintacciyar aminiyar gwamnati wajen ci gaban kasa.
Mukaddashin…