Browsing Category
Najeriya
DHQ Zata Binciki Bidiyon Sojoji Da Yan Bindiga A Jihar Katsina
An jawo Hankalin Hedikwatar Tsaro, DHQ, Kan wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani na wasu…
Gwamna Fintiri Ya Yi Alkawarin Daukar Nauyin Samar Da Canji A Jihar Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa, Amadu Fintiri, ya jaddada wajibcin da ya rataya a wuyan gwamnatin shi na jawo hankalin masu…
‘Yan Majalisu Sun Kadu Da Siyar Da Motoci 82 Na NIMASA Akan N5.8m
Kwamitin Majalisar Wakilai da ke bincike kan ‘barbarewar dukiyar jama’a da hukumomi suka yi a tsakanin shekarar…
Shugaba Tinubu Ya Nada Jamila Bio Da Olawande A Matsayin Ministocin Matasa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Dr. Jamila Bio Ibrahim a matsayin ministar matasa, har zuwa…
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Musanta Shirin Tsige Shugtaban Ta
A ranar Asabar din da ta gabata ne Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana hakan a matsayin yaudara, jita-jitar da…
UNGA 78: Shugaba Tinubu Zai Yi Jawabi A Babban Taron Siyasa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai bi sahun sauran shugabannin duniya don halartar babban taron siyasa na…
Kungiya Na Neman Kawo Ƙarshen Anfani Da Gawayi A Nijeriya
Kungiyar Friday For Future (FFF) , ta yi kira da a kawo karshen anfani da nau’ingawayi da idkar Gas a Najeriya.…
Shugaban Najeriya Ya Nada Cardoso A Matsayin Sabon Gwamnan CBN
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Dr. Olayemi Cardoso a matsayin sabon gwamnan babban bankin…
Gidauniyar CLEEN Ta Yi Taron Wayar Da Kan Jama’a Don Tabbatar Da Adalci Ga…
Gidauniyar CLEEN foundation mai zaman kanta tare da hadin gwiwar Mac-Arthur sun gudanar da taron karawa juna sani…
Najeriya Ta Kaddamar Da Kwamitin Tsare-Tsaren Bikin Ranar Samun ‘Yancin Kai…
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da kwamitin tsare-tsare na mutane 15 gabanin bikin cikar kasar shekaru 63 da samun…