Browsing Category
Najeriya
Gwamnatin Najeriya Da TUC Zasu Warware Wasu Batutuwa Cikin Makonni Biyu
Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Kwadago ta Najeriya (TUC) sun amince da baiwa gwamnati mako biyu domin ta magance…
Gwamnatin Najeriya Ta Tattara Masu Ruwa Da Tsaki Domin Cigaban Tattalin Arziki
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce hada karfi da karfe da kwararru a masana'antar banki da…
Shugaban Najeriya Ya Isa Indiya Gabanin Taron G20
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa New Delhi, babban birnin kasar Indiya, domin gudanar da ziyarar aiki ta…
Gwamna Nwifuru Yayi Kira Ga Mambobin NYSC Da Zama Ma’aikatan Kwadago
Gwamnan jihar Ebonyi dake kudu maso gabashin Najeriya, Cif Francis Nwifuru, ya bukaci kungiyar matasa ta Corps da…
Gwamnatin Najeriya Ta Karrama Wanda Ya Zana Tutar Kasa
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya yabawa Pa Taiwo Akinkunmi a matsayin fitaccen…
Gwamna Makinde Yayi Wa Shagunan Kusa Da Makarantun Gwamnati Sanarwar Tashi
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayar da sanarwar barin aiki na mako guda ga ‘yan kasuwa da aka gina da kuma…
Kungiyar Kwadago Ta Jihar Neja Ta Bukaci Yin Adalci A Rabon Kayan Agaji
Kungiyoyin Kwadago a Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya, sun yanke shawarar karkatar da makudan kudade har…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Yi Alkawarin Mayar Da Ma’aikatan Gwamnati Dijital…
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana goyon bayansa ga sabbin kawancen da za su sanya ma'aikatan gwamnati na…
Yajin Aikin Ma’aikata: Majalisar Wakilai Ta Dage Bincike Kan Zamban Aiki
Kwamitin Ad-hoc da ke binciken badakalar ayyukan yi a tsakanin Ma’aikatu da Hukumomi (MDAs) ya dage zamansa zuwa…
Gwamnan Jihar Kano Ya Raba Tallafin Ga Mutane 500,000
Da yake kudurin saukaka wahalhalun da tattalin arzikin kasa ke fuskanta sakamakon cire tallafin man fetur, gwamnan…