Browsing Category
Afirka
Kotun Kolin Uganda Ta Dakatar Da Laifin Farar Hula A Kotunan Sojoji
Kotun kolin Uganda ta bayyana cewa shari'ar da ake yi wa fararen hula a kotunan soji ya sabawa kundin tsarin mulkin…
Kasar Masar Ta Bukaci Kammalla Ficewar Isra’ila Daga Kudancin Lebanon
Ministan harkokin wajen Masar ya bayyana a ziyarar da ya kai Lebanon a ranar Juma'a cewa "Janyewar Isra'ila daga…
Hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari ga abokin takarar shugaban kasar Benin
An yanke wa wasu mutane biyu na kusa da shugaban kasar Benin hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari bayan kama su…
Tems Ta Soke Wasanni A Rwanda SakamakonTsakanin Rikicin DR Kwango
Mawakiyar Najeriyar da ta lashe kyautar Grammy Tems ta soke wasannin ta da za ta yi a kasar Rwanda saboda rikicin…
‘Yan Majalisa sun yi Arangama a Majalisar Ghana
Rikici ya barke a majalisar dokokin Ghana a daren jiya Alhamis, inda 'yan majalisar suka nuna rashin jin dadinsu…
Kasashen Duniya Sun Bukaci ‘Yan Tawaye Su Janye Daga Goma
A lokacin da 'yan tawayen M23 suka kutsa cikin birnin Goma na kasar Kwango cikin wannan mako manyan kasashen duniya…
DRC: Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa A Ci gaban ‘Yan Tawayen M23
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana matukar damuwarta dangane da rahotannin 'yan tawayen M23 da dakarun Rwanda da ke…
Faransa ta mika sansanin soji a Chadi
Sojojin Faransa sun mika sansanin soji na karshe a Jamhuriyar Chadi, sansanin Kossei a N’Djamena watanni biyu bayan…
EU Za Ta Dage Wasu Takunkumi Akan Siriya
Ministan harkokin wajen Faransa ya ce an dage wasu takunkumin da Tarayyar Turai ta kakaba wa Syria.
…
‘Yan Tawaye Sun Shiga Cibiyar Goma ta Kongo
'Yan tawayen M23 na Kongo sun shiga tsakiyar birnin Goma da ke gabashin kasar a ranar Litinin kamar yadda shaidu…