Browsing Category
Afirka
Magoya Bayan Fayulu Dan Takarar Shugaban Kasar DR Congo Sun Yi Gangami A Goma
Ga dan takarar shugaban kasar Congo Martin Fayulu, zaben da ke tafe wata dama ce a gare shi na samun nasarar da ya…
COP28: An Kaddamar Da Rukunin Hanyoyin Yanke Iskar Methane A Kasashen Commonwealth
An kaddamar da wata kungiya ta kasashe renon Ingila domin taimakawa kasashe mambobin ta su rage hayakin methane mai…
Ambaliyar Ruwa A Somaliya Yayi Sanadiyar Raba Mutane Sama da Miliyan Da Muhalan Su
Sama da mutane miliyan daya ne suka rasa matsugunan su sakamakon ambaliyar ruwan sama da ya shafe makonni da dama…
Guinea-Bissau: An Ji Karar Harbin Bindiga A Babban Birnin Kasar
Rahotanni sun ce an yi ta harbe-harbe a cikin dare a Bissau babban birnin kasar Guinea-Bissau, kuma aka ci gaba da…
Shugaban Hukumar ECOWAS Ya Gabatar Da Rahoto Ga Majalisa
Shugaban Hukumar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS), Dr Omar Alieu Touray, ya gabatar da rahoton…
COP28: Kasashe Sun Kammala Samar Da Asusu Domin Rarraba Wa Kasashe Masu Tasowa
Masana yanayi sun gamsu da tattaunawar da aka yi a ranar farko ta COP28 a Dubai a ranar Alhamis, yayin da kusan…
‘Dan Adawar Uganda Ya Ziyarci Burtaniya Bayan Zargin Hana Shi Visa
Shahararren dan majalisar adawar Uganda kuma tsohon fitaccen mawaki, Bobi Wine, ya yi wani gagarumin ci gaba tare…
Hadaddiyar Daular Larabawa Za Ta Gudanar Da Babban Taro Na Yada Labarai
Yayin da Hadaddiyar Daular Larabawa ke shirin karbar bakuncin gasar COP28 ta bana daga ranar 30 ga Nuwamba zuwa 12…
‘Yan sandan Saliyo Sun Fitar Da Hotuna Da Sunayen Wadanda Ake Nema 34
‘Yan sandan kasar Saliyo sun wallafa hotuna da kuma sunayen mutane 34 maza da mata da ake nema ruwa a jallo a…
Shugaban kasar Saliyo Ya Ba Da Sanarwar Kwantar Da Hankula Bayan Arangama
Shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio ya sanar a yammacin Lahadin da ta gabata cewa, an samu kwanciyar hankali…