Browsing Category
Afirka
NiDCOM Ya Yaba Wa Matashi Na Farko A Najeriya Scripps Spelling Bee
Shugaban Hukumar NiDCOM Dr. Abike Dabiri-Erewa ya yaba wa Amazing-Grace Ahuoyiza Ebiebi Salami 'yar shekara 12…
Ministan Ya Bukaci Kwamishinonin Jihohi Da Su Fara Shirye-shiryen Karfafa Matasa
Ministan ci gaban matasa Kwamared Ayodele Olawande ya yi kira ga kwamishinonin matasa a fadin jihohi 36 na tarayyar…
Kasar Sudan Ta Dakatar Da Gobara A Tashar Mai Tare Da Dawo Da Wutar Lantarki
Dakarun tsaron farar hula na kasar Sudan da kamfanin samar da wutar lantarki na gwamnati sun sanar da cewa sun…
Aljeriya Da Pakistan Sun Tattauna Akan Ci Gaban Yankin.
Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya Ahmed Attaf ya tattauna ta wayar tarho da mataimakin firaministan kasar…
Hukumar Kashe Gobara Ta Nemi Afuwar Ga ‘Yan Nijeriya Bayan Afkuwar Hatsarin Motar
Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya a Najeriya (FFS) sun bayyana matukar nadamar lamarin da afku a kusa da Cocin ECWA…
Hajjin Bana: Gwamnan Legas Ya Yi Bankwana Da Maniyyata 1,432.
Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi bankwana da maniyyatan da za su fara aikin hajjin bana na shekarar…
Kasar Sin Ya Neman Najeriya Da Ci Gaba Da Goyon Baya Na Manufar Sake Hadewa
Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin ta bukaci Najeriya da ta ci gaba da goyon bayan ka'idar Sin daya tak ta yadda za ta…
‘Yan Jarida Afirka Ta Kudu Sun Bace Inda Abokin Hulda Ya Tabbatar Da…
An dai gano gawarwakin 'yan jaridar kasar Afirka ta Kudu Sibusiso Aserie Ndlovu da takwararsa Zodwa Precious…
Maroko Tana Saka Hannun Jari A Kayayyaki Don Bala’o’i
Kasar Maroko na shirin saka hannun jarin dirhami biliyan 7 kwatankwacin dalar Amurka miliyan 760 a wani shiri na…