Browsing Category
Afirka
Ana Tuhumar Wani Dan Kwangilar Amurka Da Yin Leken Asiri Ga Habasha
An kama wani dan kwangila kuma dan asalin kasar Amurka haifaffen kasar Habasha wanda ya yi aiki a ma'aikatar…
Ambaliyar Ruwa A Libya: Gidan Magajin Garin Derna Ya Kone
An kona gidan magajin gari a birnin Derna na kasar Libya, yayin da daruruwan masu zanga-zangar suka bukaci a ba da…
An Dakatar Da Gabon A Wani Bangare Daga Kungiyar Commonwealth Bayan Juyin Mulki
An dakatar da Gabon a wani bangare daga kungiyar Commonwealth bayan da kwamandojin soji suka yi juyin mulkin da ya…
Zan Tsaya Takara Karo Na Hudu A 2024 – Kagame
Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya ce zai sake tsayawa takara a karo na hudu a zaben shugaban kasar da za a yi a…
Akalla Ma’aikatan Hakar Maadinai 20 Sun Mutu A Afirka Ta Kudu
Akalla mutane 20 ne suka mutu a kasar Afirka ta Kudu bayan wani babban hatsarin mota da ya afku a lardin Limpopo da…
Babbar Kungiyar Adawar Masar Za Ta Kauracewa Zabe
Babbar kungiyar 'yan adawa ta masu sassaucin ra'ayi a Masar ta ce ba za ta tsayar da dan takara a zaben shugaban…
ITU Da UNDP Sun Haɗa Kai Don Ci Gaban Manufofi Mai Dorewa A Dijital
Ƙungiyar Sadarwa ta Duniya (ITU), tare da haɗin gwiwar Shirin Ci Gaba na Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) da kuma…
Ambaliyar Ruwa Ya Kashe Mutane 17 A Arewacin Janhuriyar Kwango
Mutane 17 ne suka mutu sakamakon zaftarewar kasa a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.
Bala'in…
Kenya: Shugaban kasar William Ruto Ya Yaba Wa Kamfanonin Fasahar Amurka
Shugaban na Kenya yana jan hankalin kamfanonin fasaha na Amurka, yana mai yin alƙawarin samar da yanayin kasuwanci…
DR Congo: Masu Fafutukar Yanayi A Goma Sun Shiga zanga-zangar Adawa
Masu fafutukar yanayi sun gudanar da zanga-zanga a Goma ranar Juma'a don nuna adawa da shirin gwamnati na yin…