Browsing Category
Afirka
Akalla Mutane 20 Ne Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwan Uganda
Akalla mutane 20 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwale ya kife a cikin ruwan Uganda a tafkin Victoria.
An yi…
Babu Umarnin Shiga Tsakani A Jamhuriyar Nijar – Sojojin Najeriya
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana karara cewa ba ta samu wani umarni daga hukumar da ta dace na fara daukar…
Amurka Za Ta Taimakawa Ofishin ‘Yan Sanda Da Kenya Ke Jagoranta A Haiti
Amurka ta ce za ta gabatar da wani kuduri na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya wanda zai bai wa Kenya damar…
Shugaban Tunisiya ya kori Firaminista Najla Bouden
Shugaban Tunisiya Kais Saied ya kori Firayim Minista Najla Bouden jim kadan kafin tsakar dare, ba tare da bayar da…
Ministan Harkokin Wajen Japan Ya Ziyarci Afirka Ta Kudu
Ministar harkokin wajen Afirka ta Kudu ta karbi bakuncin takwararta ta Japan.
Taron ya mayar da…
Tsohon shugaban kasar Ivory Coast Henri Konan Bedie ya rasu yana da shekaru 89
Tsohon shugaban kasar Cote d'Ivoire Henri Konan Bedie, wanda bai ware yiwuwar komawa mulki ba ko a kwanakinsa na…
PM Nijar Ya Nemi Tallafin Kasashen Duniya Na Maido Da Dimokuradiyya
Firaministan Nijar, Ouhoumoudou Mahamadou, wanda ke wajen kasar tun bayan juyin mulkin da aka yi a makon da ya…
Juyin Mulkin Jamhuriyar Nijar: Hafsoshin tsaron ECOWAS sun yi taro a Najeriya
Manyan hafsoshin tsaro na kungiyar ECOWAS ta yammacin Afirka za su yi taro a Abuja babban birnin Najeriya, domin…
Najeriya Da Jamhuriyyar Benin Tagwaye Ne – Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce za a binciko hadin kan al'adu, tarihi da al'umma na Najeriya da…
Saliyo: ‘Yan Sanda Sun Kama Da Dama Ciki Harda Jami’an Soji
'Yan sandan Saliyo sun yi ikirarin kama mutane da dama, ciki har da jami'an soji, wadanda ke shirin kai munanan…