Browsing Category
Afirka
Kasar Rwanda Ta Yi Bikin Cika Shekaru 29 Na Kisan Kiyashin
Kasar Rwanda na bikin cika shekaru 29 da kisan kiyashin da aka yi wa 'yan kabilar Tutsi a shekarar 1994.
…
Sudan Ta Yi Zanga-Zanga Kan Mulkin Sojoji
An gudanar da zanga-zangar neman demokradiyya a sassa da dama na kasar Sudan a ci gaba da nuna bacin ransu kan ci…
Habasha Za Ta Rusa Dakarun Musamman Na Yankin
Gwamnatin Habasha ta ce tana da niyyar shigar da dukkan dakarun musamman na yankin ko dai a cikin sojojin kasa, ko…
EU, Amurka Suna Sa-ido Kan Aiwatar Da Zaman Lafiya A Yankin Tigray A Habasha
EU, Amurka Suna Sa-ido Kan Aiwatar Da Zaman Lafiya A Yankin Tigray A Habasha
Jami'in kula da harkokin…
Masu Fafutuka A Afirka Ta Kudu Sun Yi Zanga-Zangar Adawa Da Dokar Hana Luwadi A…
Fiye da masu fafutuka 200 ne suka hallara a gaban babbar hukumar Uganda a Afirka ta Kudu domin nuna adawa da dokar…
Jagoran ‘Yan Adawar Kenya Ya Gabatar Da Bukatar Tattaunawar Gyaran Zabe
Jagoran ‘yan adawar Kenya Raila Odinga ya yi kira ga jam’iyyun da ke wajen majalisar dokokin kasar da su shiga…
Sudan Ta Kudu Ta Aika Da Karin Sojoji Zuwa DR Congo
Gwamnatin Sudan ta Kudu ta aike da karin sojoji 300 zuwa makwabciyarta Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango, karkashin…
Shugaban Gabon Ya Yi Jinkirin Sanar Da Sake Neman Takarar Shugaban Kasa
An dai yi ta sa ran shugaban kasar Gabon Ali Bongo zai bayyana kudirinsa na neman wa'adi na sabon wa'adi a wajen…
Mataimakin Shugaban Amurka Kamala Harris Ta Kammala Ziyarar Afurka
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka ta kawo karshen ziyarar da ta shafe mako guda tana yi a nahiyar Afirka. Kamala…
Taron kolin AU na 2023: Don Haɓaka cinikayya tsakanin Afirka ta hanyar AfCFTA
Domin bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen Afirka, Nahiyar ta fara aikin kawar da haraji a hankali kan…