Browsing Category
Harkokin Noma
Najeriya Za Ta Fara Canjin Noma Domin Bunkasa Tattalin Kasa -Masani
Najeriya na shirin fara aikin noma cikin gaggawa domin bunkasa tattalin arzikin kasar.
Wani kwararre, tsohon…
Sabuwar Manufar Najeriya Akan Bunkasa Noman Miliyoyin Kadadar Shinkafa
Najeriya na shirin kara yawan shinkafar da ake nomawa daga kasa da hekta miliyan daya zuwa hekta miliyan 2.7,…
Manoman Bauchi Sun Yi Kira Ga FG Ta Hana Sarrafa Taki Mara Kyau
Manoman jihar Bauchi sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta binciki jabun taki mara inganci tare da bayar da…
Kwararre Ya Shawarci Matasa Su Shiga Aikin Noma Domin Bunkasa Tattalin Arziki
Wani masanin harkokin noma kuma dan kasuwan, Dokta Aminu Salihu, ya bukaci matasa da su shiga harkar noma ta yadda…
Jihar Kano: Kanfanin Harkokin Noma Ya Bada Tallafin Karatu Ga Dalibai 115
Kamfanin Agro Pastoral Project na jihar Kano, KSADP, ya rabawa ‘yan asalin jihar Kano 115 miliyan dari da ashirin…
An Bukaci Gwamnatin Jihar Kogi Ta Kara Kasafin Kudi A Fannin Noma
Kungiyar mata masu kananan sana’o’i ta Najeriya, ActionAid, kwamitin kasafin kudi na Kogi, sun yi kira ga gwamnatin…
Ma’aikatar Aikin Gona ta yi Alƙawarin Haɗin Kai da Kafafen Yada Labarai
Babban sakataren ma’aikatar noma da raya karkara, Dr Ernest Umakhihe, ya ce ma’aikatar za ta ci gaba da hada kai da…
Kungiya ta bukaci masu zuba jari da su yi aiki tare don bunkasa kasuwancin noma
Domin samun ingantacciyar albarkatu a fannin noma a Nijeriya, ƙungiyar manoma ta Nijeriya, (AFAN), ta ba da…
Gwamnatin Najeriya Ta Bada Hakuri Domin Kawo Karshen Rikicin Manoma Da Makiyaya
Gwamnatin Najeriya ta yi kira da a yi hadin gwiwa tsakanin bangaren dabbobi da amfanin gona a matsayin hanyar kawo…
Gwamnatin jihar Katsina ta kaddamar da wani shiri domin bunkasa noma a jihar
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bude wasu wuraren noman rani a yankunan karamar hukumar Matazu da…