Browsing Category
Duniya
Isra’ila Ta Sha Alwashin Zafafa Fada Yayin Da Falasdinawa Suka Mutu Ya Kusa…
Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce Sojojin Isra'ila ba za su rage karfin fada ba kuma suna "zurfafa…
Kashmir: Sojojin Indiya Sun Ba Da Umarnin Gudanar Da Bincike Game Da Mutuwar…
Rundunar sojin Indiya ta kaddamar da bincike kan mutuwar wasu fararen hula uku da ake zargi da hannu a hannun…
Adadin Wadanda Suka Mutu A Girgizar Kasar Sin Ya Kai 149
Wata girgizar kasa mafi karfi da ta faru a China a cikin 'yan shekarun nan ta kashe akalla mutane 149 a wani yanki…
Serbia: ‘Yan Sanda Sun Harba Hayaki Mai Sa Hawaye Yayin Da Aka Gudanar Da…
'Yan sandan kwantar da tarzoma a Serbia sun harba barkonon tsohuwa kan magoya bayan 'yan adawar da ke neman a soke…
Jirgin sama Tare Da Indiyawan 303 Da Aka Tsare A Faransa Ya Tashi Daga Kasar
Hukumomin Faransa sun ce wani jirgin sama dauke da fasinjoji 303 'yan kasar Indiya da aka tsare a tashar jirgin…
Hare-haren Rasha:Ukraine Ta Ba Da Rahoton Kashe Fararen Hula 6
Hare-haren da Rasha ta kai a yankin Kudancin Kherson na Ukraine, sun kashe mutane biyar, a cewar jami’an kasar,…
Gaza: An Kashe Mutane 70 A Harin Da Isra’ila Ta Kai kan Sansanin ‘Yan…
Akalla Falasdinawa 70 ne aka kashe a wani hari ta sama da aka kai a sansanin ‘yan gudun hijira na Maghazi, wanda…
Isra’ila Ta Kara Kai Hare-Hare A Zirin Gaza Gabanin Kuri’ar Tsaro
Dakarun Isra'ila sun yi nuni da cewa suna kara fadada hare-harensu na kasa tare da wani sabon farmaki a tsakiyar…
Harin Bam a Ukraine: Rasha Ta Gargadi Amurka Kan Kwace Kadarorin Ta
Rasha ta yi gargadin cewa za ta mayar da martani mai karfi kan yunkurin da kasashen yammacin duniya ke yi na kwace…
Gaza: Amurka Ta Nuna Goyon Bayan Ta Ga kudurin Ba Da Agaji Na Majalisar Dinkin…
Amurka ta nuna goyon bayan ta ga sabon daftarin kudurin da Majalisar Dinkin Duniya ta yi kan taimakon jin kai ga…