Browsing Category
Duniya
Malesiya Ta Bada izinin Bizar Shiga Kasar-Kyauta Ga Sinawa Da Al’umar Indiya
Malesiya za ta ba da izinin shiga kasar ba tare da biza ba ga 'yan Sin da Indiya na tsawon kwanaki 30 daga ranar 1…
Ostiraliya Ta Yi Maraba Da Tsagaita Wuta Tsakanin Isra’ila Da Hamas
Firayim Ministan Australiya, Anthony Albanese ya ce tsagaita wuta a yakin Isra'ila da Hamas ya nuna "muhimmiyar ci…
Jagoran ‘Yan Adawa Na Malaysia Ya Ce Zai Tsaya Takara
Tsohon Firaministan Malaysia Muhyiddin Yassin ya ce yana da burin tsayawa takarar shugabancin jam'iyyarsa a zaben…
An Kashe Akalla Mutane Tara A Pakistan
Wata gobara ta tashi a wata cibiyar kasuwanci a birnin Karachi da ke kudancin Pakistan, inda ta kashe akalla mutane…
Faransa Ta Kuduri Aniyar Tattaunawa Da Ministan Harkokin Wajen Kasar Sin
Ministan harkokin wajen Faransa Catherine Colonna ta bayyana a ranar Juma'a cewa, Faransa ta kuduri aniyar…
An Saki Dan Jaridar Kashmiri Shah Daga Gidan Yari Bayan kwanaki 600
An sako fitaccen dan jaridan yankin Kashmir Fahad Shah daga gidan yari bayan shafe kwanaki sama da 600 a tsare…
An Fara Tsagaita Bude Wuta A Gaza Bayan Yaki Na Makonni
A ranar Juma'a ne mai shiga tsakani na Qatar ya ce za a fara tsagaita wuta na kwanaki hudu da Isra'ila da Hamas…
Gaza: An kashe mutane 30 A Harin Da Isra’ila Ta Kai A Makarantar Majalisar…
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa kimanin mutane 30 ne suka mutu a harin da Isra’ila ta kai kan wata makarantar da ke…
Rundunar Gaza Ta Amince: Za’a ‘Yantar Da Fursunonin Falasdinawa
Isra'ila da Hamas sun amince da yarjejeniyar da Qatar ta shiga tsakaninta na tsagaita wuta na kwanaki hudu a Gaza…