Browsing Category
Duniya
Birtaniya: Firayim Minista Sunak Ya Kori Ministan Cikin Gida Braverman
Firayim Ministan Burtaniya Rishi Sunak ya kori ministar harkokin cikin gida Suella Braverman, daya daga cikin…
Indiya: Jama’a Da Dama Ne Ke Fargabar Sun Makale Bayan Rushwar Rami
Ana fargabar ma'aikatan gine-gine da dama sun makale bayan ramin titin da suke ginawa ya ruguje a jihar Uttarakhand…
Harin Isra’ila: WHO Ta Ce Babban Asibitin Gaza ‘Ba Ya Aiki’
Babban asibiti mafi girma a Gaza ya daina aiki kuma mace-mace a tsakanin marasa lafiya na karuwa, in ji Shugaban…
Dole Ne Israila Ta Dakatar Da Kisan kiyashi A Gaza
Shugaban Syria Bashar Al-Assad ya ce sakamakon gazawar zaman lafiya shi ne Isra’ila ta kara kaimi, lamarin da…
‘Muna Dab Da Mutuwa Cikin ‘Yan Mintuna’: Shugaban Asibitin Gaza
Daraktan Asibitin Gaza Al-Shifa ya fada wa Al Jazeera cewa rukunin magunguna da likitoci “sun yanke gaba daya, duk…
Bama-bamai Na Isra’ila: Kimanin Rukunan Gidaje 40,000 A Gaza Suka Lalace
Hare-haren bama-bamai da Isra'ila ta kai ya janyo hasarar sama da kashi 50 na gidaje a fadin Gaza, a cewar jami'an…
Dubban Mutane Ne Suka Makale Yayin Da Sojojin Isra’ila Suka Kewaye Asibitin…
Sojojin Isra'ila sun rufe kofar gaba na babban asibitin Gaza, inda dubban mutanen da suka jikkata da matsugunansu…
Gaza: Roƙon Taimako Bayan Hare-haren Da Isra’ila Ke Kai Wa A Asibitoci
Sojojin Isra'ila sun kai hari a kofar gaban asibitin al-Shifa na birnin Gaza, inda dubban marasa lafiya da…
Bana Goyon Bayan Ikiarin Israila Na Kubutar Da Falasdinawa Daga Hannun…
Jakadan Falasdinawa a Najeriya Abdallah Abu Shawesh, ya nuna rashin amincewa da ikirari da gwamnatin Isra’ila ta yi…
Tankokin Isra’ila Sun Kewaye Asibitoci: Majalisar Dinkin Duniya Ta kira Gaza…
Tankunan Isra'ila sun kewaye wasu asibitoci da dama a Gaza, in ji jami'an kiwon lafiya, yayin da ofishin jin kai na…