Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Rahoton Oronsanye: Shugaban Kasa Tinubu Ya Kafa Kwamiti Don Tabbatar Da Amincewa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kafa wani kwamiti da zai tabbatar da sake fasalin da ya dace da…
Kudu-maso Gabas Ta Shirya Domin Farfado Da Masana’antu – VP Shettima
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce kaddamar da aikin samar da wutar lantarki a yankin Kudu maso…
Gwamnatin Najeriya Ta Hada Gidan Rediyon Tarayya Da Muryar Najeriya
Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da hadewar Gidan Rediyon Tarayyar Najeriya (FRCN), da gidan rediyon Muryar…
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Kwamishinan NPC
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da kwamishina guda daya na hukumar kidaya ta kasa NPC.
…
Shugaba Tinubu Yayi Alkawarin Farfado Da Tattalin Arziki, Ya Samar Da Kwamitin Ba…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bada tabbacin cewa farfado da tattalin arziki na nan tafe yayin da yake kaddamar…
Shugaban ECOWAS Ya Nemi A Sake Tantance Kawancen Sahel
Shugaban Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afrika, kuma shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga…
Mataimakin Kakakin Majalisa Yana Neman Haɗin Kai Da Netherlands Akan Gina Zaman…
Mataimakin Kakakin Majalisar Wakilai, Benjamin Okezie Kalu ya yi kira da a kara yin hadin gwiwa tsakanin Najeriya…
Shugaban Majalisar Dattijai Ya Yaba Wa Rundunar Sojojin Ruwa Na Yaki Da Satar Man…
Shugaban majalisar dattijai, Godswill Akpabio ya yabawa sojojin ruwan Najeriya kan inganta tsaro a cikin ruwa da…
Ministar Harkokin Mata Ta Ba da Shawarar Haɗin Kan Jama’a
Ministar harkokin mata ta Najeriya, Uju Kennedy-Ohanenye ta ce ana bukatar hadin gwiwar ma'aikatar da hukumar raya…
Najeriya Za Ta Fara Sakin Abincin Metric Ton 42,000
Gwamnatin Najeriya ta ce tana kan matakin karshe na sakin metric ton 42,000 na kayyakin abinci iri-iri domin…