Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sarki Charles Na III
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gana da Mai Martaba Sarki Charles III a ranar Alhamis, a gefen taron COP28…
NDDC Ta Yi Kira Ga Jihohi Da Su Biya Bashin Naira Tiriliyan 2
Manajan Daraktan Hukumar Raya Neja-Delta (NDDC), Dr Sam Ogbuku, ya yi kira ga gwamnatocin jihohi da su biya hukumar…
Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Triliyon 27.5 Ga Majalisar…
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatin tarayya za ta samar da kudaden da ake bukata domin dawo da kwanciyar…
Tsaro, Samar Da Aikin Yi Sune Shugaba Ya Bai Wa Fifiko A Yayin Gabatar Da Kasafin…
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce kasafin kudin shekarar 2024 da aka gabatar ya ba da fifiko ga tsaron…
Shugaban ‘Yan Sanda Zai Sake Sauya Tarihin Rundunar
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP, Kayode Adeolu Egbetokun, ya ce ya kuduri aniyar sauya tarihin…
Shugaba Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Lamunin Dala Biliyan 8.6, Yuro…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rubutawa majalisar dattawa da ta wakilai wasika yana neman amincewar majalisar…
Zamu Iya Samar Da Tattalin Arzikin Dala Tiriliyan A Shekara 10 – Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce yin amfani da yawan al’umma da albarkatun Najeriya, tsarin sabunta bege na gwamnatinsa…
Shugaba Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Lamunin Dala Biliyan 8.6, Da Yuro…
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya rubutawa Majalisar Dattawa da ta Wakilai wasika yana neman amincewar Majalisun…
Shugaban kasa Tinubu Ya Rantsar Da Sabbin Sakatarorin Dindindin Guda 8
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sabbin sakatarorin din din din .
Bikin rantsuwar ya biyo…
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Fara Nazarin Da Gyara Dokar Hana Laifukan Intanet…
Majalisar dattawan Najeriya ta fara aikin yin nazari tare da gyara dokar hana aikata laifuka ta intanet na shekarar…