Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Shugaba Tinubu Ya Bayyana Kawo Karshen Zuba Jari
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ‘yan kasuwa a kasar Saudiyya cewa duk wani cikas ga ci gaban tattalin…
Ma’aikatar Kirkira Ta Najeriya Ta Bayar Da kyautar Naira Miliyan 1 Ga…
Ma’aikatar kere-kere, kimiyya da fasaha ta tarayyar Najeriya (FMIST) a Najeriya ta bai wa wata makaranta a babban…
An Fara Kidayar Kuri’a A Jihar Bayelsa
An fara tantancewa da kidayar kuri'u a rumfunan zabe da dama a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa.
A…
Jihar Imo: Zaben Gwamnan Jihar Masu Zabe Sunyi Karanci
An samu rahoton karancin fitowar masu kada kuri’a a zaben gwamna da za a yi ranar 11 ga watan Nuwamba a jihar Imo…
AIG Ya Bayyana Gudanar Da Zaben Gwamnan Jihar Bayelsa Cikin Lumana
Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya mai kula da harkokin zabe a jihar Bayelsa da ke Kudancin Najeriya,…
Gwamnan Jihar Kwara Ya Taya Sarkin Ilori Murnar Cika Shekara 28 A Duniya
Gwamnan jihar Kwara kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), AbdulRahman AbdulRazaq, ya taya Sarkin Ilorin,…
Zaben Gwamnan Jihar Kogi: An Fara Zabe A Lokoja
An fara gudanar da zabe a zaben gwamnan jihar Kogi.
Kayayyaki da ma'aikata sun isa wasu rumfunan zabe…
Masu Zabe A Bayelsa Sun Fara Gudanar Da Zabe
Al'ummar jihar Bayelsa mai arzikin man fetur da ke yankin Neja Delta a Najeriya na gudanar da zaben sabon gwamna a…
Jirgin Ruwa Dauke Da Jami’an Zabe Da Kayayyaki Sun Kife A Jihar Bayelsa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa reshen Jihar Bayelsa a Kudancin Najeriya ta tabbatar da cewa wani jirgin ruwa…
Zaben Jihar Kogi: ‘Yan Sanda Sun Hana Jami’an Tsaro Raka VIP Zuwa Rumfunan Zabe
Yayin da ake gudanar da zaben gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba a yau a jihohi uku daban-daban (Bayelsa, Imo, da…