Browsing Category
Najeriya
An Yi Kira Ga Kafofin Yada Labarai Na Najeriya Kan Kwarewar Aiki
Masana sun yi kira ga kafafen yada labarai na Najeriya da su kara taka rawar gani wajen tabbatar da cewa bayanai da…
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Shugabannin Tsaro
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da hafsoshin tsaron Najeriya karkashin jagorancin Babban Hafsan…
‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Da Ake Zargi Da Shirin Kawo Cikas A Bikin Rantsarwa…
Rundunar βyan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 96 da ake zargi da shirin kawo cikas a bikin rantsar da sabon…
Najeriya Ta Yi Bikin Dokar ‘Yancin Watsa Labarai Na 12
Gwamnatin Najeriya ta nanata bukatar jama'a su samu damar yin amfani da bayanan gwamnati ba tare da wani cikas ba.…
Najeriya Da Majalisar Dinkin Duniya Sun Bukaci HaΙin Kan Tsarin KuΙi na Kasa
Gwamnatin Najeriya na hada kai da kungiyar Tarayyar Turai da kuma ofishin Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya domin…
Gwamnan Jihar Sakkwato Ya Rusa Sarakuna Da Sakatarorin dindindin
Sabon Gwamnan Jihar Sakkwato Dr Ahmed Aliyu ya soke nadin Sarakunan gargajiya 14 da Sakatarori na dindindin 23 da…
Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa EFCC Ta Kama Ofishin DSS A Legas
Jamiβan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya, Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Taβannati,…
Jihar Borno Zata Dauki Malamai 5000 Aiki
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana aniyar gwamnatinsa na daukar malamai 5,000 aiki.Β …
Neja Zata Samu Cigaba Karkashin Gwamna Umar Bago; Shugaban Hukumar Jin Dadin…
Shugaban hukumar jin dadin alhazan jahar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya Alhaji Muhammad Awwal Aliyu ya yabawa…
IPAC Ta Yi Kira Ga Gwamna Sanwo-Olu Akan Bukatun Talakawa
Majalisar ba da shawara ta jamβiyyu (IPAC) ta yi kira ga Gwamna Babajide Sanwo-Olu da ya fi mayar da maslahar…