Browsing Category
Afirka
Yakin Sudan Ya Raba Sama Da Mutane Miliyan 7 Da Matsugunan Su- Majalisar Dinkin…
Yakin da ya barke tun a watan Afrilu a Sudan tsakanin sojoji da 'yan sa-kai a yanzu ya raba mutane miliyan 7.1 da…
CAR Ta jaddada Haɗin Kai Da Majalisar Dinkin Duniya Domin Zaman Lafiya Da Tsaro
Shugaban rundunar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya Jean-Pierre Lacroix ya gana da firaministan…
Ghana Ta Halatta Noman Wiwi Domin Magunguna Da Amfani Ga Masana’antu
Majalisar dokokin Ghana ta ba da wani muhimmin mataki na tarihi ta hanyar halatta noman wiwi don dalilai na likita…
Mali Ta Gayyaci Jakadan Aljeriya Kan Tuntubar ‘Yan Tawayen Abzinawa
A ranar Alhamis ne aka gayyaci jakadan Mali a Algiers zuwa ma'aikatar harkokin wajen Aljeriya domin tattaunawa kan…
Mataimakan shugabannin kasashen Afirka Da Rasha Sun Rattaba Hannu Kan Wata…
Wasu mambobin kwamitin mataimakan shugabannin jami'o'in Najeriya, CVCNU, da wasu mataimakan shugabannin Afirka sun…
Faransa Ta Rufe Ofishin Jakadancin Ta A Nijar
Faransa ta yanke shawarar rufe ofishin jakadancinta a Nijar, inda "ba ta iya aiki kamar yadda aka saba ko kuma…
Rasha Za Ta Aika Wa Tunisiya Karin Hatsi
Ministan harkokin wajen Moscow Sergei Lavrov ya bayyana cewa, Rasha a shirye take ta samar da karin hatsi ga kasar…
Angola Za Ta Fice Daga OPEC Saboda Karancin Abubuwan Da Ake Samarwa
Angola ta sanar da cewa za ta fice daga kungiyar OPEC mai arzikin man fetur, bayan da ta yi fafatawa da kungiyar…
RSF Ta Kwace Wani Muhimmin Gari A Sudan Ta Tsakiya
Dakarun Rundunar soji na Sudan (RSF) sun ayyana kwace wani sabon gari da sansanin soji a jihar Gezira, lamarin da…
Shugaban Guinea Ya Kafa Sabuwar Gwamnati Domin Magance Cin Hanci Da Rashawa
Shugaban kasar Guinea-Bissau Umaro Sissoco Embalo ya sanar da kafa sabuwar gwamnati a yammacin Laraba, inda ya dora…