Browsing Category
Sauran Duniya
Maharin Wuka Ya Raunata Mutane Shida A tashar jirgin kasa ta Paris
Ministan cikin gida na Faransa ya bayyana cewa maharin da ya kai hari da wuka ya raunata mutane shida a wani harin…
Babban mai gabatar da kara ya kaddamar da binciken tuhumar Shugaban kasa da…
Babban mai shigar da kara na kasar Peru ya kaddamar da bincike kan shugaba Dina Boluarte da wasu manyan ministocin…
Matakin Yajin Aiki: Ministocin Biritaniya Zasu Gana Da Kungiyoyin Kwadago
Ministocin Biritaniya za su gana da kungiyoyin kwadago a ranar Litinin don kokarin kawo karshen yajin aikin da ake…
‘Yan Sandan Jamus Sun Tsare Dan Kasar Iran
'Yan sandan Jamus sun tsare wani dan kasar Iran bisa zargin shi da shirya kai harin ta'addanci, kamar yadda…
Kevin McCarthy Ya Ci Zabe Shugaban Majalisar Wakilan
An zabi Kevin McCarthy a matsayin Kakakin Majalisar Wakilan Amurka a cikin zazzafar musayar ra'ayi da kusan 'yan…
Jami’an Tsaro 7 Sun Mutu, Farar Hula 21 Sun Jikkata a Sakamakon Kama Dan El Chapo
A kasar Mexico, gwamnan jihar Sinaloa dake arewacin kasar, Ruben Rocha, ya ce an kashe jami'an tsaro bakwai ciki…
Afganistan da China zasu Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Farko Tun Zuwar Taliban
Gwamnatin Taliban ta Afganistan za ta rattaba hannu kan yarjejeniyar hako makamashi ta farko ta shekaru 25 da wani…
Badakalar Sassan Jiki: An Kai Tsohuwar Mai Gidan Jana’iza Gidan Yari
Megan Hess, mai shekaru 46 tsohuwar mai gidan ajiyar gawarwaki da Jana'izar su na Sunset Mesa kuma mai ba da agajin…
Gidan Yari: An kasha fursunoni 14 ,24 Sun Tsere A Arewacin Mexico
A arewacin Mexico bayan da wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar masu safarar miyagun kwayoyi ne, sun bude…
WHO Ta Gana Da jami’an kasar Sin Kan Halin Da Ake Ciki Na COVID-19
An yi wani babban taro a ranar 30 ga Disamba tsakanin Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) da kasar Sin game da karuwar…