Browsing Category
siyasa
Zaben Gwamnan Jihar Bayelsa: INEC Ta Damu Da Yawan Umurnin Kotu
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana damuwarta dangane da yawaitar hukunci da umarnin da kotuna…
Kotun Koli Ta Ajiye Hukunci Kan Atiku Da Karar Da Obi Ya Yi Kan Shugaba Tinubu
Kotun kolin Najeriya ta ajiye hukunci kan karar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da…
Gwamnan Neja Yayi Alkawarin Aiwatar Da Shirye-Shiryen Ci Gaban Jama’a
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Bago, ya yi alkawarin aiwatar da ayyukan raya kasa tare da sanya sabbin dabaru,…
Kotun Koli Ta Fara Sauraron Kararrakin Atiku, Obi, APM
Kotun kolin Najeriya na shirin sauraron kararrakin da jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), dan takararta na…
Gwamnan Jihar Zamfara Ya Nada Kantomomi Na Kananan Hukumomi 14
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da nadin shugabannin kananan hukumomi 14 na jihar su kadai.
…
Kotun Koli Ta Amince Da Zaben Dan Majalisar Wakilan Jam’iyyar Labour A Jihar…
Kotun sauraren kararrakin zabe da ke zamanta a Awka, Jihar Anambara, a ranar Juma’a, ta tabbatar da zaben Honarabul…
Majalisar Dattijai Zata Haɓaka Amfani Da TETFund Yadda Ya Kamata
Kwamitin majalisar dattijai mai kula da manyan makarantu da asusun tallafawa manyan makarantu (TETFund), ya ce zai…
Gwamnan Kano Ya Kaddamar Da Tallafin Karatun Digiri A Kasar Waje
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Yusuf ya kaddamar da shirin bayar da tallafin karatu na kasashen waje ga dalibai…
Majalisar Wakilai Ta Bukaci Haramta Amfani Da Litattafan Dake Bata Tarbiyya
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya, Jihohi da Kananan Hukumomin kasar da su sanya dokar hana …
APC Ta Yi Watsi Da Sukar Da Tsohon SGF Babachir Lawal Yayi
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi tir da sukar da Babachir Lawal, tsohon sakataren gwamnatin tarayya…