Browsing Category
siyasa
Atiku Shugaban PDP Zai Garzaya Kotun Koli
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nuna rashin gamsuwa da hukuncin da kotun sauraron…
Hukunci: Hon. Aguocha Ya Yaba Wa Kotun Sauraron Kararrakin Zabe Na Majalisar…
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ikwuano/Umuahia ta arewa da Umuahia ta kudu na jihar Abia, a majalisar…
Hukuncin Kotu: Matasa Suna Nuna Kwarin guiwa A Gwamnatin Shugaba Tinubu
Shugaban kungiyar muradun ci gaba mai dorewa ta duniya, Emmanuel Daudu ya yabawa kotun bisa yadda ta…
Zaben Gwamnan Bayelsa: INEC Ta Yi Alkawarin Inganta Dabaru, Amfani da BVAS
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta yi alkawarin inganta kayan aiki, inda ta kara da cewa za a tura…
Gwamnatin Katsina Zata Gina Wa ‘Yan Gudun Hijira Gidaje A Jihar
Gwamnatin jihar Katsina tayi hadin gwiwa da hukumar raya kasashe ta majalisar dinkin duniya (UNDP) domin tallafama…
Gwamnatin Jihar Legas Ta Bayyana Kwanaki 100 Na Farkon Kwazon Shugaba Kasa Tinubu
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana kwazon shugaba Tinubu a yayin da ya cika kwanaki 100 akan karagar mulki.
…
Hukuncin Kotu: Shugaba Tinubu Ya Tabbatar Wa ‘Yan Nijeriya Hadin Kai, Ci Gaba
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa zai hada kan kasar tare da kokarin ci gaban kasa…
Kotun Koli Ta Amince Da Nasarar Zaben Shugaba Tinubu
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa a Najeriya a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, ta tabbatar da nasarar…
Gwamnatin Katsina Ta Bukaci Masu Yima Kasa Hidima NYSC Su Tallafama Shirin…
Gwamnatin jihar Katsina ta bukaci masu yiwa kasa hidima wato NYSC Corpers a turance da su jajirce wajen bada…
𝗜𝗬𝗔𝗟𝗔𝗜 𝟱𝟬𝟬,𝟬𝟬𝟬 𝗭𝗔 𝗦𝗨 𝗔𝗠𝗙𝗔𝗡𝗔 𝗗𝗔 𝗧𝗔𝗟𝗟𝗔𝗙𝗜𝗡 𝗚𝗪𝗔𝗠𝗡𝗔𝗧𝗜𝗡 𝗞𝗔𝗡𝗢
A kokarinta na ganin ta rage wa al’umma radadin da suke ji dalilin cire tallafin manfetir da ma cika alkawuran da…