Browsing Category
siyasa
Gwamna Soludo Ya kaddamar Da Hukumar Raya GidajeTa Jihar Anambra
Gwamnan jihar Anambra Farfesa Charles Soludo ya kaddamar da hukumar raya gidaje ta jihar Anambra.
A…
TSOHON SAKATAREN TETFUND ZAI JAGORANCI KARBAR MULKI A KANO
Zababben gwamnan jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya Injiniya Abba Kabir Yusuf ya nada tsohon sakataren Asusun…
Zababbiyar Sanatar FCT Ta Bukaci Karfafa Zumunci Da Wadanda Sukayi Takara
Zababbiyar ‘yar majalisar dattijai a babban birnin tarayya Abuja, Misis Ireti Kingibe, ta bayyana aniyar ta na yin…
Zababben Gwamnan Jihar Kano Ya Nada Sunusi Bature Babban Sakataren Yada Labarai
Zababben gwamnan jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya Injiniya Abba Kabir Yusuf ya nada Sunusi Bature Dawakin…
ABBA KABIR YA KARBI TAKARDAR SHEDAR LASHE ZABEN GWAMNAN KANO
Zababben gwamnan karkashin inuwar jam’iyyar NNPP Injiniya Abba Kabir Yusuf bayan karbar takardar lashe zabe a…
Zaben Gwamna: PDP Ta Kafa Kwamitocin Zaben Bayelsa, Kogi Da Imo
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, ta kafa kwamitocin zabe na mazabar Ward Congress, domin…
Sanata Ubah Ya Raba Kayayyaki Ga Mazabu 10,000 A Jihar Anambra
Sanata mai wakiltar mazabar Anambra ta Kudu, Dr Ifeanyi Ubah, ya yaba tare da baiwa sama da mazabu 10,000 da…
‘Yan Sanda Zasu Hada Kai Da INEC Domin Hukunta Masu Laifin Zabe
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi alkawarin yin hadin gwiwa mai inganci da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa…
Zaben Gwamnan Jihar Nasarawa: “A Nemi Saki A Kotu,” APC Ta Gayawa PDP
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC), reshen jihar Nasarawa, ta shawarci jam’iyyar adawa ta PDP da ta nemi…
Jam’iyyar Labour Ta Nemi Bita/ Sake Gudanar Da Zaben Gwamnan Jihar Enugu
Jam’iyyar Labour Party Coalition for True Democracy (ECTD) ta yi kira da a sake duba sakamakon zaben gwamnan jihar…