Browsing Category
siyasa
Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Shugabannin Kwamitoci 44 Na Ma’aikatan Kula Da…
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin riko na kananan hukumomi 44 na jihar.
…
Jihar Edo Ta Kashe N1bn Wajen Shirin Ciyarwa
A ranar Juma’a ne Gwamnan Jihar Edo da ke Kudu-maso-Kudu a Najeriya, Godwin Obaseki, ya kaddamar da shirin ciyar da…
Gwamnan Kuros Riba Ya Fadada Majalisar Ministoci, Ya Nada Sabbin Maikata
Gwamnan jihar Kuros Riba da ke kudancin Najeriya, Sanata Bassey Otu ya fadada majalisar zartarwar shi tare da nada…
Majalisar Dattijai Ta Ci Gaba Da Kudirin Gyaran Asusun Tallafin Dakin Karatu Na…
Kudirin da zai yi wa asusun ajiyar laburare na Majalisar Dokoki garambawul ya kara karatu na biyu a Majalisar…
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kaddamar Da Ayyukan Cigaba Ga Al’umma 74 A Jihar
Hukumar inganta rayuwar al'umma ta jihar Katsina CSDA ta kaddamar da ayyukan al'umma na Naira Miliyan dari takwas…
APC, Sylva Na Neman Rusa Kotun Korar Zaben Bayelsa
Jam’iyyar All Progressives Congress, APC da Timipre Sylva, dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Bayelsa a ranar…
‘Yan Jam’iyyar Adawa Sun Canza Sheka A Jihar Ebonyi
Mambobin jam’iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, Labour Party, LP, da People’s Democratic Party, PDP a…
Kungiyar Mafarauta A Jihar Kebbi, Sunyi Nasarar kama Shanu 74 A Hannun Barayi.
Kungiyar mafarauta a jihar kebbi sunyi nasarar karban shanu 74 a hannun barayi, bayan musayar wuta a kauyen…
Shugaban APC Na Ribas Ya Zargi Gwamna Fubara Da Kin Amincewa Da Yarjejeniyar Zaman…
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Ribas, ya zargi gwamna Siminialayi Fubara da jinkirta…
Kungiya Ta Yaba Wa Dan Majalissar Dokoki Domin Bayar Da Hakkokin Masu Ritaya
Kungiyar Daraktocin Tarayyar Najeriya da suka yi ritaya sun yabawa Clement Jimbo bisa jajircewar da suka yi wa ‘yan…