Browsing Category
siyasa
Nasiha Da Haɗin kai Ke Nufin Nagartaccen Mulki – Gwamnan Jihar Jigawa
An bayyana jagoranci da Haɗin kai a tsakanin mambobin majalisar zartarwa a matsayin mabuɗin gudanar da gudanar da…
Majalisar Wakilai Za Ta Bincika Zargin Almundahana Da Kadarorin Gwamnati NPA
Karamin kwamatin kadarorin gwamnati na majalisar wakilai ya yi alkawarin gudanar da bincike kan zargin karkatar da…
Gwamnan Jihar Kano Ya Ba Mata 5,200 Tallafi
Gwamnan jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin naira 50,000 ga mata 5,200…
Gwamna Sani Ya Gudanar Da Ayyukan Tituna Guda 12 A Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyana aniyar gwamnatin jihar na gina hanyoyin da za su bunkasa harkokin…
Gwamnan Kano Ya Nada Tsohon Shugaban Ma’aikata A Matsayin Sakataren Majalisar…
A ranar Juma’a ne Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya sanar da nadin tsohon shugaban ma’aikatan fadarsa (CoS), Shehu…
Katsina; NOA Ta Kaddamar Da Gangamin Wayar Da Kan Al’ummar Najeriya Kan Wasu…
Ofishin Hukumar Wayar da Kan Jama'a ta kasa dake jihar Katsina arewa maso yammacin Najeriya NOA,ya kaddamar da wani…
Shugaba Tinubu Ya Taya Zababben Shugaban Kasar Ghana, John Dramani Mahama Murna
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya taya zababben shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama murnar nasarar da ya…
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kashe Naira Miliyan 739 wajen Tallafama Wadanda…
Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya ta kashe naira miliyan Dari Bakwai Da Talatin Da Hudu Da…
An Yaba Wa Gwamnan Jihar kano Saboda Ya Samar Da Kayayyakin Karatu
An yaba wa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf bisa samar da tebura da kujeru 73,800 ga makarantu a jihar kuma…
Kano: Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya baiwa ‘Yan Sanda Tallafin Babura…
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Honarabul Barau Jibril, a ranar Asabar, ya baiwa rundunar ‘yan sandan Kano…