Browsing Category
Najeriya
Gwamnan Jihar Anambra Yayi Kira Da Matasa Kan Aikin Yi
Gwamnan Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya Farfesa Chukwuma Charles Soludo, ya ja hankalin matasa da…
Gwamna Umar Bago Ya Bukaci Yan Jihar Su Shiga Cikin Shirin Gwamnati Na Gina…
Gwamnan Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya, Umar Mohammed Bago ya bukaci alummar jihar da su shiga cikin…
VP Shettima Ya Bude Makarantu Da Cibiyar Kiwon Lafiya A Jihar Borno
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kaddamar da wasu sabbin makarantu guda uku da cibiyar kiwon lafiya ta…
Ministan Ayyuka Ya Gargadi ‘Yan Kwangila
Ministan ayyuka na Najeriya David Umahi ya yi gargadin cewa babu wani aiki da gwamnatin Najeriya ta bayar da zai…
Kungiya Ta Bukaci Gwamnati Ta Dauki Karin Malamai Don Koyar da Darasin Addini.
Kungiyar Kiristoci ta Kasa a Najeriya, CAN reshen Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta bukaci Gwamnati…
Kashe Wutar Lantarki: Kamfanin Lantarki Sun Zargi Kungiyar Kwadago
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Enugu, EEDC ya dora alhakin matsalar wutar lantarki mai yawa a yankin Kudu Maso…
Minista Ya Yaba Da Hukuncin Kotun Koli Kan Zaben Shugaban Kasa
Karamin Ministan Muhalli na Najeriya, Dr Iziaq Salako ya taya shugaban kasa, Bola Tinubu murnar nasarar da kotun…
Ministan Yada Labarai Ya Yi Alƙawarin Goyon Bayan Ƙaddamar Sabbin Ayyuka
Ministan Watsa Labarai na Najeriya Mohammed Idris, ya ce ma’aikatar shi za ta tallafa wa ayyuka da shirye-shiryen…
Ministan Sufurin Jiragen Sama Ya Sha Alwashin Kammala Titin Jirgin Sama A Kan…
Ministan Sufurin Jiragen Sama da Cigaban Jiragen Sama Festus Keyamo, ya tabbatar wa da jama’a a ranar Talata cewa,…
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Ta Yi Kira Ga Mambobin NYSC Kan Samar Da…
Karamar Ministar Babban Birnin Tarayyar Najeriya (FCT), Dakta Mariya Mahmoud, ta bukaci Masu Yi Wa Kasa Hidima…