Browsing Category
Afirka
Kenya Ta Kara Hasashen Kasafin Kudi na 2023/24
Kenya ta kara hasashen gibin kasafin kudinta na shekarar kudi ta 2023/24 (Yuli-Yuni) zuwa kashi 5.3% na GDP daga…
Wasu ‘yan kasar Uganda sun soki gwamnati kan Shirin Sanya Wa Wata Hanya…
Matakin da gwamnatin Uganda ta dauka na sanya wa wata hanya sunan 'yan yawon bude ido biyu da aka kashe a farkon…
Majalisar Dattawan Amurka Ta Ki Amincewa Da Yunkurin Janye Sojoji Daga Nijar
Majalisar dattawan Amurka a ranar Alhamis din nan ta yi watsi da dokar da za ta tilastawa shugaba Joe Biden janye…
Rikicin Wutar Lantarki A Ghana: Rashin Iskar Gas Ya Haifar Da Katsewar Wutar…
Galibin sassan kasar Ghana sun fada cikin duhu sakamakon rashin iskar gas ga injinan wutar lantarki da ake amfani…
Ministan Yada Labarai Ya Bude Taron Africast A Lagos
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a na Kasa, Idris Mohammed ya sanar da bude taron AFRICAST na 2023 wanda…
Dubban Mutane Sun Rattaba Hannu Kan Koke Domin Ci Gaba Da Hidimar Ruwa Na…
Dubban mutane ne suka rattaba hannu kan wata takardar koke ta yanar gizo inda suka bukaci a dawo da zirga-zirgar…
Daruruwan Sojojin Faransa Sun Bar Sansanin Nijar Zuwa Chadi
Kusan sojojin Faransa 200 ne suka bar garin Ouallam da ke kudu maso yammacin jamhuriyar Nijar a ci gaba da ficewa…
Motocin Agaji 17 Sun Shiga Gaza Daga Masar
Motocin agaji 17 ne suka shiga yankin zirin Gaza daga kasar Masar a ranar Lahadin da ta gabata, domin ba da taimako…
‘Yan adawar Madagaska Sun Yi Tir Da “Tsarin Zabe da ba a halatta…
Gamayyar 'yan takarar adawa da ke halartar zaben shugaban kasa na Madagascan da aka fi sani da "Collective of goma…
‘Yan Tawaye Sun Sake Kwato Wani Gari A Kasar Kwango A Wani Sabon Fada
Fada ya sake barkewa a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango tsakanin dakarun da ke goyon bayan gwamnati da…