Browsing Category
siyasa
Minista Ta Kara Neman Wakilcin Mata A Siyasa
Ministar harkokin mata ta Najeriya Pauline Tallen ta yi kira da a kara ba wa mata wakilci a harkokin siyasa.…
NASS NA 10: Zababbiyar Wakiliyar Majalisa Ta APC Akan Daidatuwar Mukamai Ga Mata
Zababbiyar Wakiliyar Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Kosofe ta Jihar Legas, Alhaja Kafilat Ogbara, ta yi…
Kotun Koli Ta Karbi Korafe-korafen Zaben NASS 31 A Jihar Anambra
Kotun sauraren kararrakin zabe a jihar Anambra ta samu kararraki 31 dangane da zaben ‘yan majalisar dokokin jihar…
‘Yan Majalisun Najeriya Sun Bukaci Likitoci Wajibi Na Shekara Biyar Aikin…
Wani kudirin doka da zai hana a bai wa ma’aikatan kiwon lafiya da suka samu horo a Najeriya cikakken lasisi har sai…
Babban Abin Da Ya Sa A Gaba Shi Ne Ganin Dimokuradiyyar Najeriya Ta Bunkasa…
Wani babban mai fafutuka a cibiyar zaman lafiya ta Amurka, Ambasada Jonnie Carsen, ya ce abin da cibiyar da…
Kidayar Jama’ar Kasa: Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kaddamar Da Kwamitin Wayar…
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya kaddamar da wani kwamiti domin wayar da kan jama'a dangane da aikin…
Shawara Ga Shugabannin Kananan Hukumomi 44
Kwamitin da aka dorawa alhakin aikin karɓar mulkin Kano daga jam'iyyar APC karkashin jagorancin Dakta Abdullahi…
Sada Soli Ya Bayyana Ra’ayinsa Na Takarar Kakakin Majalisar Wakilai
Dan Majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar Mazabar Jibya da Kaita a jihar Katsina ya bayyana ra'ayinsa na tsayawa…
Gwamnatin Jihar Kano Ta Kafa Kwamitin Mutum 17
Gwamnatin jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya ta kafa kwamiti mai mambobi 17 da zai yi aikin mika gwamnati daga…
SHARE HAWAYEN TALAKA SHI MUKA SA GABA…ABBA GIDA-GIDA
Zababben gwamnan jihar ta Kano Arewa maso Yammacin Najeriya Injiniya Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) na jam’iyyar…