Browsing Category
Afirka
An Yi Garkuwa Da Jagoran Dan Adawa Congo A Brazzaville
Wasu mutane dauke da makamai da fuskansu a rufe inda su ka yi garkuwa da shugaban jam'iyyar adawa ta Les Socialist…
Maroko Na Fuskanta Barkewar Cutar Kyanda
Maroko na fama da barkewar cutar kyanda mafi muni a cikin shekaru inda aka samu rahoton dubban mutane a fadin…
Kotu Ta Daure Tsohon Shugaban Kasar Mauritania Da Laifin Cin Hanci Da Rashawa
Kotun daukaka kara a Mauritaniya ta yanke wa tsohon shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz hukuncin daurin shekaru…
Tanzaniya Ta Tsare Babban Dan Adawa
Gwamnatin Tanzaniya ta kama wani babban jami'in 'yan adawa Amani Golugwa a lokacin da yake shirin tafiya Belgium…
Hukumomin Kare bayanai Sirri Sun Kula Yarjejeniyar Don Bukasa Kariyar Bayanai…
Hukumar Kare bayanai ta Najeriya (NDPC) ta rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MOU) da Hukumar Kare…
NiDCOM Ya Yaba Wa Matashi Na Farko A Najeriya Scripps Spelling Bee
Shugaban Hukumar NiDCOM Dr. Abike Dabiri-Erewa ya yaba wa Amazing-Grace Ahuoyiza Ebiebi Salami 'yar shekara 12…
Ministan Ya Bukaci Kwamishinonin Jihohi Da Su Fara Shirye-shiryen Karfafa Matasa
Ministan ci gaban matasa Kwamared Ayodele Olawande ya yi kira ga kwamishinonin matasa a fadin jihohi 36 na tarayyar…
Kasar Sudan Ta Dakatar Da Gobara A Tashar Mai Tare Da Dawo Da Wutar Lantarki
Dakarun tsaron farar hula na kasar Sudan da kamfanin samar da wutar lantarki na gwamnati sun sanar da cewa sun…
Aljeriya Da Pakistan Sun Tattauna Akan Ci Gaban Yankin.
Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya Ahmed Attaf ya tattauna ta wayar tarho da mataimakin firaministan kasar…
Hukumar Kashe Gobara Ta Nemi Afuwar Ga ‘Yan Nijeriya Bayan Afkuwar Hatsarin Motar
Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya a Najeriya (FFS) sun bayyana matukar nadamar lamarin da afku a kusa da Cocin ECWA…