Browsing Category
Najeriya
Najeriya Za Ta Tara Harajin Kudi Naira Tiriliyan 34.82 Don Kasafin Kudi Na 2025
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na shirin samar da kudaden shiga na N34.82tn domin samar da…
VP Shettima Ya Isa Dubai
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya isa birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa domin…
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Bude Makarantar Madadin ‘Yan Mata A Jihar Osun
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Oluremi Tinubu, ta shawarci ‘yan matan da suka daina zuwa makaranta saboda samun…
Muhimmancin Muhawara Kan Gyaran Haraji Ga Mulkin Dimokuradiyya – Ministan Yada…
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris, ya ce muhawarar da jama’a ke ci gaba da yi a kan…
An Dade Da Yiwa Tsarin Harajin Najeriya Garambawul – Ministan Yada Labarai
Yayin da Najeriya ke fitar da wata sabuwar alkibla ta farfado da tattalin arzikin kasar da ci gaban al'ummar kasar…
Shugaban Tinubu Ya Maye Gurbin Shugaban Hukumar SEDC Na Farko
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya soke sunayen mutanen da aka nada a hukumar raya Kudu Maso Gabas (SEDC), inda ya…
Shugaba Tinubu Ya Sabunta Wa’adin Shinkafi A Matsayin Babbar Sakatare Ta…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sabunta nadin Fatima Umaru Shinkafi a matsayin babbar sakatariyar asusun bunkasa…
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Bukaci Iyaye Su Kara Maida Hankali Akan Tarbiyar Yara
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu ta bukaci iyaye da su karfafa ‘ya’yansu da unguwanni domin su kasance…
Najeriya Ta Tabbatar Wa Masu Zuba Jari Na Goyon Bayan Gwamnati
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya tabbatar wa masu zuba jari na Najeriya cewa gwamnati ta himmatu wajen…
Majalisar Dattawan Najeriya Tace Ba’ a Janye Kudirin Gyaran Haraji Ba
Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da rahotannin da kafafen yada labarai ke yadawa na cewa an dakatar ko kuma…