Browsing Category
Najeriya
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Jagoranci Taron Majalisar Tattalin Arzikin…
Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima ne ke jagorantar taron majalisar tattalin arzikin kasa (NEC).
Taron…
DG VON Ya Bukaci Taimakon Majalisar Ƙasa Kan Haɓaka Kayan Aiki Da Kudade
Darakta Janar na Muryar Najeriya (VON), Jibrin Baba Ndace, ya nemi goyon bayan Majalisar Dokoki ta kasa don samun…
Gwamna Zulum Yayi Alkawarin Ci Gaba Da Tallafawa Al’ummar Borno
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ya tabbatar wa mazauna Karamar…
Shugaba Tinubu Ya Dawo Daga Taron G20 CwA A Kasar Jamus
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya bayan halartar taron G20 Compact with Africa (CwA) wanda Shugaban…
Majalisar Wakilai bukaci Yin Garanbawul Ga jiragen Kasa Dake Jigilar Fasinja Daga…
Majalisar Wakilan Najeriya tabukaci ma'aikatar sufuri ta tarayyar da duba yiyuwar yin garanbawul ga jiragen kasa…
Al’amura Za Su Daidaita A Najeriya Idan Aka Aiwatar Da Kasafin Kudin 2024:…
Shugaban kwamitin kudi na majalisar dattawa sanata Sani Musa Mai wakilitar Neja ta Tsakiya ya bayyan cewa al’amura…
Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tattara Dokokin Kasa Wuri Guda
Majalisar Dattawan Najeriya ta umurci kwaminta mai kula da harkokin sharia, da yancin dan Adam da kuma harkokin…
Akwai Kyakyawar Fata Ga Najeriya – Uwargidan Shugaban Kasa
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta ce akwai kyakyawar fata ga al'ummar kasar yayin da a halin yanzu…
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Tsohon Shugaban Sojoji, Manjo Janar Alli
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jajantawa iyalan Alli da sojojin Najeriya bisa rasuwar tsohon babban hafsan sojin…
“Zan Tsaya Takarar Gwamna A Karkashin PDP” – Mataimakin Gwamnan Jihar Edo
Mataimakin Gwamnan Jihar Edo, Philip Shaibu ya bayyana kwarin guiwar tsayawa takarar gwamnan jihar a zaben 2024 a…