Browsing Category
Afirka
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta sanar da Gwajin Magungunan rigakafi a Uganda
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta sanar da cewa allurar rigakafin cutar Ebola guda uku za su isa Uganda mako mai…
Mutane 19 ne suka mutu a Masar bayan da motar bas ta fado cikin mazarari
Ma’aikatar lafiya ta kasar Masar ta sanar da cewa, mutane 19 ne suka mutu, wasu 6 kuma suka samu raunuka, a lokacin…
‘Yan Uganda A Ostiraliya Sun Fara Makarantar Koyon Harshe
Al'ummar Ugandan a Ostiraliya sun fara makarantar koyon harshe don tabbatar da alaƙa da ƙasarsu ta haihuwa.…
Dakarun ‘Yan Tawaye sun Kashe Mutane Biyu a DR Congo
Wasu 'yan kungiyar Allied Democratic Forces sun kashe mutane biyu tare da yin garkuwa da wasu 10 a yankin Kabasha…
An Sake Bude Filin Jiragen Sama Na Tanzaniya Bayan Hatsari An sake bude filin…
An sake bude filin tashi da saukar jiragen sama na Bukoba da ke arewa maso yammacin kasar Tanzaniya bayan rufe shi…
‘Yan Kenya, Afirka Ta Kudu Sun Sasanta Matsalar Visa
Shugabannin kasashen Afirka ta Kudu da na Kenya sun fada jiya Laraba cewa, sun sasanta Tsakanin Su game da visa da…
Shugaban Namibiya ya Zargi Kasashe Masu Arziki da Rashin Gaskiya
Shugaban Namibiya, Hage Geingob ya zargi kasashe masu arziki da rashin gaskiya a lokacin da suke magana kan yaki da…
Amurka Zata Fitar Da Burkina Faso Daga Yarjejeniyar Biyan Haraji
Amurka na da niyyar cire Burkina Faso daga yarjejeniyar kasuwanci da ke bai wa masu fitar da kayayyaki a Afirka…
‘Yan Sanda Sun Gano Gawarwakin Masu Hakar Ma’adinai a Afirka ta Kudu
Rundunar ‘yan sandan kasar Afrika ta Kudu ta gano gawarwaki 19 da ake zargin na masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida…
Kotun Faransa Ta Daure Tsohon Kwamandan Laberiya
Wata kotu a birnin Paris ta yanke wa wani tsohon kwamandan 'yan tawayen kasar Laberiya hukuncin daurin rai da rai…