Browsing Category
siyasa
Majalisa Ta 10: Doguwa Ya Bayyana Ra’ayinsa Na Zama Kakakin Majalisar…
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alhassan Ado-Dogwua, ya ce idan aka zabe shi a matsayin shugaban…
Ranar Ma’aikata: Shugaban PDP Ya Nema Ingantaccen Kunshin Jin Dadin Ma’aikata
Prince Dotun Babayemi, Shugaban a jam’iyyar PDP a Osun, ya yi kira da a inganta tsarin Jin dadin ma,aikata domin…
‘Yan Majalisa Sun Ziyarci Iyalin Marigayi Zaɓaɓɓe
Babban dan takarar shugaban majalisar wakilai ta 10, Rt. Hon. Muktar Betara Aliyu, tare da abokan aikinsa kusan…
Majalisa Ta 10: Shawarwarin Yunkurin Zabar Tajudeen Abass Ya Zama Shugaban…
Wani bincike da Legislative Trends Assessors ya gudanar ya nuna cewa shugaban kwamitin majalisar kan harkokin…
Jam’iyyar NNPP ta zargi gwamnatin Kano da zagon kasa
Tantacewa tsakanin kwamitin karbar mulki da wanda zai ba da mulki ta ci tura a Kano Arewa maso Yammacin Najeriya,…
Shugaba Buhari Ya Karbi Dan Takarar Gwamnan APC A Jihar Kogi
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya karbi tutar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), na…
Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Ya Taya Dan Takarar Gwamnan Kogi Murna
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu, a ranar Laraba ya taya Hon. Ododo Ahmed Usman murna saboda…
Gwadabe ya rasu a lokacin da aka fi bukatarsa…. Abba Kabir Yusuf
Zababben gwamnan jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya Injiniya Abba Kabir Yusuf ya mika sakon ta’aziyarsa ga…
Shugaban Majalisar Wakilai na 10: Sabbin ‘yan Majalisa Sun Goyi Bayan Betara
Kamfen din takarar shugaban majalisar wakilai karo na 10 na Honorabul Muktar Betara Aliyu ya samu karbuwa, yayin da…
Jigo a jam’iyyar APC ya caccaki dan takarar shugaban kasa na NNPP
Jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya, Danbilki Kwamanda ya shawarci zababben shugaban…