Browsing Category
ilimi
Majalisar Wakilai Ta Bukaci Haramta Amfani Da Litattafan Dake Bata Tarbiyya
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya, Jihohi da Kananan Hukumomin kasar da su sanya dokar hana …
NOGALSS Ta Baiwa Mata10,000 Horon Ilimi Da Sana’oi A Najeriya
Wata kungiya mai zaman kanta dake fafutukar yaki da jahilci da kuma tallafawa ayyukan ilimi mai suna NOGALSS a…
Kowa Yana Da Alhaki Akan Ilimin Yara Mata Da Kyautata Rayuwa – Kakakin Abbas
Kakakin majalisar wakilai, Hon. Abbas Tajudeen, ya ce a daidai lokacin da duniya ke bikin ranar ‘ya’ya mata ta…
Najeriya Za Ta Taimaka Wajen Hadin Kan Duniya Akan Tsarin Ilimi
Ministan kasa na Ilimi, Dokta Yusuf Sununu, ya ce gwamnati a shirye ta ke ta tallafa wa shirye-shiryen hadin gwiwa…
Gidauniyar CLEEN Ta Yi Taron Wayar Da Kan Jama’a Don Tabbatar Da Adalci Ga…
Gidauniyar CLEEN foundation mai zaman kanta tare da hadin gwiwar Mac-Arthur sun gudanar da taron karawa juna sani…
CAN A Jihar Neja Ta Bukaci Gwamnati Ta Dauki Karin Malamai Don Koyar Da Darasin…
Kungiyar kristoci ta kasa a Najeriya CAN, reshin jihar Neija dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta bukaci gwamnati…
Gwamnan Borno Ya Amince Da Naira Miliyan 308 Tallafin Karatu Ga Dalibai
Gwamnan jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, Babagana Zulum ya amince da mika naira miliyan 308 domin…
Jami’ar Badun Ta Bada Shawarar Jadawalin Aiki Ga Ma’aikata
Jami’ar Ibadan ta rage kwanakin aiki ga ma’aikatanta daga kwanaki biyar zuwa kwana uku, biyo bayan karin farashin…
Gwamnatin Najeriya ta dage cewa Jami’o’in Tarayya ba za su rika karbar kudade ba
Gwamnatin Najeriya ta dage cewa babu wata jami’ar tarayya da ta amince ta dauki nauyin karatun dalibai.
…
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Da Kudiri Kan Kwalejin Ilimi ta Gezawa
Majalisar dokokin jihar Kano ta zartas da wani kudiri na neman gwamnatin jihar ta kafa kwalejin koyar da ilimin…