Browsing Category
siyasa
Zaben HoA: Yar Jarida Mai Shekaru 26 Ta Lashe Kujerar Mazaba A Jihar Kwara
Wata ‘yar jarida mai shekaru 26, Rukayat Motunrayo Shittu, ‘yar takarar jam’iyyar APC a mazabar Owode/Onire a…
Zaben Gwamna: Osinbajo ya kada kuri’a, ya nuna gamsuwa a yayin gudanar da zabe
Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo da uwargidansa Dolapo, sun kada kuri'unsu a zaben gwamnoni da…
Zaben Gwamnoni: Zababben Shugaban Kasa Ya Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Yi Zabe Lami…
Zababben shugaban kasa, Bola Tinubu, ya kada kuri’arsa a rumfar zabensa da ke Alausa a Ikeja, jihar Legas, a Kudu…
“Shugaba Buhari Ya Dage Kan Canjin Zaman Lafiya” – COS Gambari
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban Najeriya Farfesa Ibrahim Gambari ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kuduri…
Ana Ci gaba da Zabe A Kano Cikin Tsananin Tsaro
Ana ci gaba da kada kuri'a a zaben 'yan majalisar dokoki da na gwamnoni a jihar a wasu sassan birnin Kano da ke…
Dattawan Afirka ta Yamma suna yi wa INEC aiki da tsaro a ranar Asabar
Kungiyar dattawan Afrika ta Yamma (WAEF) ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, jami’an tsaro, da…
‘Yan Najeriya Suna Zaben Sabbin Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jiha
Sama da masu kada kuri’a miliyan 93 a Najeriya ne ke zaben sabbin Gwamnoni da ‘Yan Majalisu a ranar Asabar 18 ga…
Zabe: VP Osinbajo Ya Isa Ikenne, Jihar Ogun
A ranar Juma'a ne mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo da mai dakinsa Dolapo suka isa Ikenne na jihar…
Zaben Gwamnoni: Za A Fara Tantance Masu Kada kuri’a A Jihar Borno
Jami’an zabe na shirin fara tantancewa da kada kuri’a a zaben gwamna da na ‘yan majalisar dokoki a Maiduguri babban…
Zaben Gwamna: Gwamnan Oyo Ya Bayyana Ranar Juma’a Ranar Hutu
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya amince da ranar hutu ga ma’aikatan gwamnati a ranar Juma’a.
…